Thursday, June 4, 2020

Sakamakon Gasar Gajerun Labarai na Kungiyar Potiskum Writers Association (POWA) Karo na 4
Kamar yadda muka yi alkawari cewa ayau ne za mu fitar da sakamakon gasar watan Fabairu mai jigo akan Damuwa/Kunci. Sunayen dake kasa su ne na jerin marubutan da suka taka rawar gani a gasar wancan wata tare da matakan su a gasar.

GWARAZA A BANGAREN GAJERUN LABARAI

1. Kamal Muhammad Lawal (1st position)
2. Rahma Ahmad Muhammad (2nd position)
3. Abba Umar Yhero (3rd position)
4. Mohammed Bala Garba (4th position)
5. Nasiru Kainuwa Hadejia (5th position)
6. Salmanu Faris Adamu (6th position)
7. Auwal Haruna (7th position)

GWARAZA A FANNIN RUBUTACCIYAR WAKA

1. Binyamin  Zakari Hamisu (1st position)
2. Haruna Birniwa (2nd position)
3. Ibrahim Auwal Abubakar  (3rd position)

■ Sanarwa kan jigon da za a rubuta labari na wannan wata da muke ciki zai kasance ranar Asabar mai zuwa wato 21/03/2020 kamar yadda aka saba. Sai dai a wannan karon ana bukatar kowa ya karanta ka'idojin shiga gasar da kyau, saboda akwai sabbin dokokin da ake bukatar kiyayewa kafin labarin da aka aiko ya kai ka shiga matakin tantancewa.

Kamar kowanne wata su ma zakarun wannan gasa za a sanya labaransu a kundin gajerun labarai na kungiyar tare da shirya liyafar karrama su a babban taron kungiyar mai zuwa.

Lorem ipsum dolor sit amet, consectetuer adipiscing elit, sed diam nonummy nibh euismod tincidunt ut laoreet dolore magna Veniam, quis nostrud exerci tation ullamcorper suscipit lobortis nisl ut aliquip ex ea commodo consequat.

0 Comments:

Post a Comment

Start Work With Me

Contact Us
JOHN DOE
+123-456-789
Melbourne, Australia

Recent Story

Pages

Featured News

Popular Feed